Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar 1.2 [免費版]

軟體介紹

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Wanna application mai suna Guzirin Alkiyama-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Guzirin Alkiyama da kuma alamomin
tashin Alkiyama.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke
bukatar data connection kafin suyi playing.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka
don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

歷史版本

Free Download 二維碼下載
  • 軟體名稱: Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar
  • 軟體分類: 工具
  • APK名稱: com.andromo.dev492494.app655396
  • 最新版本: 1.2
  • 支持ROM: 4.1及更高版本
  • 軟體大小 : 14.94 MB
  • 更新日期: 2019-04-19